SANARWA: GASAR GAJERUN LABARAN HAUSA TA BASHIR TOFA 2025
Kano Book Club tare da haɗin guiwar The Third Space, na farin cikin sanar da Gasar Bashir Tofa. Gasa ce da aka ƙirƙira domin bunƙasa al’adu da adabin Hausa. Manufarmu ita ce mu tallafa wajen haɓaka rubutun Hausa da kuma samar da adabi. An sanya wa gasar sunan ne don girmama Bashir Othman Tofa (1947–2022)—shahararren […]